Bayan da chris da Joy suka dawo kan lokaci, nan suka gane mahimmancin ladabi da kuma illar rashin yin sa.