Yayin da suka tafi yawon neman sani tare da Sarki yesu, Chris ya karu da sanin cewa ikon yin Al’ajibai daga Allah kadai yake.