Littafin kwarai yayi wuf da Chris zuwa lokaci yadda Musa ya karbi dokoki goma. Ya gane cewa anyi dokoki ne domin su kare mu ba wai don su takura wa rayuwarmu ba.