Bayan fadan Armageddon, babu sauran mutuwa ko bakin ciki. Yahaya mai wahayi yayi rubutu akan yadda yaga sabuwar samaniya da kuma sabuwar duniya, domin tsohon sammai da kasai sun shude, har da ruwaye.