Wani haske daga sama ya makance Bulus a hanyar zuwa Damashku. Yayin da Baulus yace “Naji muryar Yesu nacewa Bulus meyasa kake kuntata mani?”.